✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Yi wa kasa hidima: Ya kamata a dauki matakan da suka dace

Ba karamin abin bakin ciki da tashin hankali ba ne, a ce matasan da suka kammala jami’a suna jiran yi wa kasa hidama a same…

Ba karamin abin bakin ciki da tashin hankali ba ne, a ce matasan da suka kammala jami’a suna jiran yi wa kasa hidama a same da gudanar da zanga-zangar kin amincewar zuwa yankin Arewa, domin yi wa kasa hidima ba.