A yau Juma’a 15 ga watan Afrilu ne ake sa ran za a yi jadawalin Semi-Fainal na Gasar Zakarun Kulob na Turai (Champions League). Jadawalin zai gudana ne da misalin karfe 12 na rana agogon Najeriya a hedkwatare Hukumar UEFA da ke Suwizilan.
Yau za a yi jadawalin Semi-Fainal na Gasar Zakarun Turai
A yau Juma’a 15 ga watan Afrilu ne ake sa ran za a yi jadawalin Semi-Fainal na Gasar Zakarun Kulob na Turai (Champions League). Jadawalin…