✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yau za a fara gasar La-Liga

A yau Juma’a ne ake sa ran za a fara gasar rukunin Sifen da aka fi sani da La-Liga kamar yadda aka fara gasar firimiyar…

A yau Juma’a ne ake sa ran za a fara gasar rukunin Sifen da aka fi sani da La-Liga kamar yadda aka fara gasar firimiyar Ingila a makon jiya.