Wasu gungun shugabannin ’yan bindigar daji a Jihar Katsina na son ajiye makamansu domin yin sasanci tare da neman afuwa ga Gwamna Masari.
Mashawarcin Gwamna ta Fuskar Tsaro, Ibrahim Muhammed Katsina ya sanar da haka.
- Kokarin Cire Shugaban INEC: Jam’iyyu adawa sun yi zanga-zanga a Abuja
- Mutanen da ya kamata suna gidan yari Buhari ya bai wa lambar girmamawa —Buba Galadima
- NAJERIYA A YAU: ‘Mu ke da alhakin sayen audugar Al’adar ’ya’yanmu’
Ya kara da cewa, salon yaki da ta’addanci da gwamnatin take amfani da shi yana haifar da kyakkyawan sakamako.
Akwai karin bayani nan gaba.