✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

’Yan sholisho

Wasu ’yan sholisho ne suna cikin shan abinsu, sai daya ya dubi dayan ya ce: “Anya za mu shiga aljanna kuwa?” Sai dayan ya ce:…

Wasu ’yan sholisho ne suna cikin shan abinsu, sai daya ya dubi dayan ya ce: “Anya za mu shiga aljanna kuwa?” Sai dayan ya ce: “Yau ai abin taget ne. Tun da ga jama’a nan da yawa sun cika, kawai da ka faki ido sai ka rufta, kawai ka yi fuska!”

Daga Abdullahi Saheed [email protected]