✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

’Yan sane sun kashe mai tsohon ciki a Kalaba

Wasu matasa biyu da ake zargi da kwarewa wajen yi wa mutane sane da kuma fizge wa mata jakarsu ta hannu sun kashe wata mata…

Wasu matasa biyu da ake zargi da kwarewa wajen yi wa mutane sane da kuma fizge wa mata jakarsu ta hannu sun kashe wata mata mai dauke da juna biyu mai suna Chidinma Obiechina, a Larabar da ta gabata, a Unguwar Ikot Nkembre, karamar Hukumar Birnin Kalaba, Jihar Kurosriba kuma suka gudu da Jakarta ta hannu.