Rundunar ’Yan sandan Jihar Kebbi ta ce ta kama mutum uku da ake zargi da sace Limamin garin Sanchi da ke karamar Hukumar Zuru da ke Jihar.
’Yan sanda sun kama wadanda suka sace Limami a Jihar Kebbi
Rundunar ’Yan sandan Jihar Kebbi ta ce ta kama mutum uku da ake zargi da sace Limamin garin Sanchi da ke karamar Hukumar Zuru da…