✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

’Yan Kamaru masu fataucin ’yan mata sun shiga hannu a Katsina

Jami’an Hukumar Shigi da Fici a Jihar Katsina sun cafke wasu ’yan kasar Kamaru ciki har da wani Injiniya mai suna Batin Seth da Calbin…

Jami’an Hukumar Shigi da Fici a Jihar Katsina sun cafke wasu ’yan kasar Kamaru ciki har da wani Injiniya mai suna Batin Seth da Calbin Bless da Nymeg Lobine Lbonne da ake zargi da safarar wasu ’yan mata uku masu suna Syrlbie Bammaga da Cyrille Leum da Ngo Ngound Madeleine za su tsallaka kasar Nijar