✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

’Yan Jagaliyar Siyasa ne matsalar Hisba a Jigawa – Inuwa Tahi

Daraktan Yakin Neman Zaben dan takarar Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Faruk Adamu Aliyu a zaben da ya gabata karkashin Jam’iyyar CPC, Alhaji Tijjani Inuwa Tahi…

Daraktan Yakin Neman Zaben dan takarar Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Faruk Adamu Aliyu a zaben da ya gabata karkashin Jam’iyyar CPC, Alhaji Tijjani Inuwa Tahi ya yi zargin cewa ’yan siyasa ne matsalar Hisba a jihar.