✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

’Yan fursuna 80 ke da tavin hankali a Jihar Abiya

Kimanin mutane 80 da ake tsare da su a babban kurkukun  tarayya da ke garin Aba, Jihar Abiya ne ke fama da larurar tabin hankali,…

Kimanin mutane 80 da ake tsare da su a babban kurkukun  tarayya da ke garin Aba, Jihar Abiya ne ke fama da larurar tabin hankali, a cewar mai magana da yawun hukumar kula da gidajen yari ta kasa a Aba,  (DSP) Kalu Ikpe.