✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

’Yan bindiga sun kashe mutum uku a Zariya

Wasu ’yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun bindige mutum uku a hare-hare biyu da suka kai a kananan hukumomin…

Wasu ’yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun bindige mutum uku a hare-hare biyu da suka kai a kananan hukumomin Zariya da Sabon Gari a makon jiya.