Kungiyar ’yan banga a yankin Jenkwe da ke karamar Hukumar Obi a Jihar Nasarawa ta kama daya daga cikin kwamandojinta mai kula da Duduguru mai suna Ezikiel Joshua bisa zarginsa da kwarewa wajen hada baki da ’yan fashi da makami suna fashi a yankin.
‘Yan banga sun kama kwamandansu kan hada baki da ‘yan fashi
Kungiyar ’yan banga a yankin Jenkwe da ke karamar Hukumar Obi a Jihar Nasarawa ta kama daya daga cikin kwamandojinta mai kula da Duduguru mai…