✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

‘Yakowa ya hango mutuwarsa’

Marigayi Gwamnan Jihar Kaduna Mista Patrick Ibrahim Yakowa ya hango mutuwarsa saboda irin kalamai da dabi’un da ya rika nunawa ’yan kwanaki kafin hadarin da…

Marigayi Gwamnan Jihar Kaduna Mista Patrick Ibrahim Yakowa ya hango mutuwarsa saboda irin kalamai da dabi’un da ya rika nunawa ’yan kwanaki kafin hadarin da ya yi ajalinssa,