✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Yadda za a shawo kan matsalar rashin Tsaro

Rashin tsaro na daya daga cikin matsalolin da suka ki ci suka ki ciyarwa a Najeriya. Ga ra’ayoyin wasu ‘yan Najeriya kan yadda za a…

Rashin tsaro na daya daga cikin matsalolin da suka ki ci suka ki ciyarwa a Najeriya.
Ga ra’ayoyin wasu ‘yan Najeriya kan yadda za a kawo karshen matsalar.