✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

‘Yadda ’yan fashi suka halaka mana mutum 26 a Dogon Dawa’

A cikin dare ranar Asabar 13/10/2012 har zuwa wayewar garin Lahadi ne wadansu gungun ‘yan fashi suka kai farmaki ga al’ummar garin Dogon-Dawa da ke…

A cikin dare ranar Asabar 13/10/2012 har zuwa wayewar garin Lahadi ne wadansu gungun ‘yan fashi suka kai farmaki ga al’ummar garin Dogon-Dawa da ke karamar hakumar Birnin Gwaria a jihar Kaduna mai nisan kilomita 100 daga Zariya zuwa garin,