More Podcasts
’Yan Najeriya na ci gaba da fito da dabarun rayuwa sakamakon matsanancin hauhawar farashin da ya samo asali daga cire tallafin man fetur a kasar.
Ko kun san a kwai yankunan da Arewacin Najeriya suka koma sufuri da jakuna a kudu kuma suka koma tafiyar kafa?
- Abin Da Ya Kamata ’Yan Najeriya Su Tambayi Gwamnatin Tinubu
- DAGA LARABA: Matakan Kariya Daga Kwantawa Rashin Lafiya
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na tafe da karin bayani dangane da yadda rayuwa ke cigaba da canzawa a kasar nan.
Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan