✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Cire Tallafin Mai Ne Ya Jefa ’Yan Najeriya Cikin Kunci?

Galibin Najeriya suna rataya alhakin kuncin rayuwar da suke fama da shi kacokan a kan janye tallafin man fetur. Sai dai wasu masana suna ganin…

More Podcasts

Galibin Najeriya suna rataya alhakin kuncin rayuwar da suke fama da shi kacokan a kan janye tallafin man fetur.

Sai dai wasu masana suna ganin idan ma janye tallafin yana taka rawa, to akwai wasu matakan da suke bayar da gudunmawa mai tsoka.

Ko waɗanne matakai ne waɗannan?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci za iyi ƙoƙarin warware zare da abawa.

Domin sauke shirin, latsa nan