✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda Tiktok Ke Lalata Tarbiyyar Matasa

Me ya sa kafar TikTok ta zama wurin sheke aya

More Podcasts

Raye-raye da tsalle-tsalle na rashin tarbiyya na ci gaba da samun karbuwa a kafar sada zumunta ta Tiktok, inda matasa ke sheke ayarsu. 

Shin wace irin illa wannan kafa take yi ga cigaban karatun matasan Najeriya? 

Domin sauraron shirin lasta nan

%d bloggers like this: