✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda Za A Kauce Wa Tsadar Albasa

Abin da ya sa albasa ta yi tsadar da ba ta taba yin irinsa ba a Najeriya da kuma maganin matsalar

More Podcasts

Buhun albasa a kasuwannin Arewacin Najeriya ya haura Naira dubu dari a ’yan kwanakin nan. 

Shin me ya sa albasa ta yi tsadar da ba ta taba yin irinsa ba a Najeriya a wannan karon? 

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya tattauna da manoma, manyan ’yan kasuwar albasa da kuma wata likita, kan tsadar albasar da kuma amfaninta a jikin dan Adam. 

Domin sauraron shirin lasta nan

%d bloggers like this: