✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda taron ‘yancin Pakistan ya gudana a Legas

A ranar Lahadin da ta gabata ne kasar Pakinstan ta yi bikin cikarta shekaru 70 da samun ‘yanci daga Turawan mulkin mallaka. Su ma ‘yan…

A ranar Lahadin da ta gabata ne kasar Pakinstan ta yi bikin cikarta shekaru 70 da samun ‘yanci daga Turawan mulkin mallaka. Su ma ‘yan kasar mazauna Najeriya ba a barsu a baya ba, domin sun shiga sahun takwarorin na sauran  kasashen duniya suka shirya nasu taron a tsibirin Banana Island a  kololuwar birnin Legas,  inda kwamishinar matasa da wasanin motsa jiki ta Jihar Legas  Uzamat Akinbile-Yusuf ta yi matuƙar farin ciki da shi.