✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda nakiyar kamfanin Sin ke hallaka mazauna kauyukan Neja

Mazauna kauyukan Luwa da Shamayangu da Gungu da ke Zungeru a karamar Hukumar Wushishi a Jihar Neja sun ce suna cikin tashin hankali sakamakon yadda…

Mazauna kauyukan Luwa da Shamayangu da Gungu da ke Zungeru a karamar Hukumar Wushishi a Jihar Neja sun ce suna cikin tashin hankali sakamakon yadda nakiyar da wani kamfanin kasar Sin da ke gudanar da kwangilar gina tashar wutar lantarki ta Zungeru ke jawo musu asarar rayuka da dukiya.