✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda nake hada karatu da harkar fim – Maryam Booth

Maryam Booth tana daya daga cikin manyan jarumai mata a masana’antar fim ta Kannywood, amma a ’yan kwanakin nan an daina ganinta sosai a fina-finai,…

Maryam Booth tana daya daga cikin manyan jarumai mata a masana’antar fim ta Kannywood, amma a ’yan kwanakin nan an daina ganinta sosai a fina-finai, sai dai a hirar da Aminiya ta bayyana dalilin da ya sa aka daina ganinta a fina-finan inda ta ce ta koma karatu ne, kuma ta yi bayanin yadda take hada karatu da harkar fim din: