✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Yadda Matasa suka kama wasu yan bindiga biyu a Rigasa

A ranar Lahadin da ta gabata ne wasu matasa a Rigasa ta karamar Hukumar Igabi suka kama  wasu matasa ’yan bindiga su biyu a lokacin…

A ranar Lahadin da ta gabata ne wasu matasa a Rigasa ta karamar Hukumar Igabi suka kama  wasu matasa ’yan bindiga su biyu a lokacin da suka yi yunkurin halaka Hakimin Afaka a gidansa da ke Hayin Taro-Taro.