✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda Hadurra ke lakume Rayukan Dubban ‘yan Najeriya

 Wasu alkaluma da Hukumar Kiyaye Hadurra ta Tarayya (FRSC) ta fitar sun nuna cewa a wata guda kawai mutane 1,059 ne suka riga mu…


Wasu alkaluma da Hukumar Kiyaye Hadurra ta Tarayya (FRSC) ta fitar sun nuna cewa a wata guda kawai mutane 1,059 ne suka riga mu gidan gaskiya sakamakon hadurran mota a Najeriya.
A wannan karon, “Daga Laraba” ya duba yawan hadurra da dalilan da ke haddasa su da masu haddasa su da yadda za a yi a rage su.
Sauke