✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Gwamnan Kano Abba ya yi rusau a Filin Sukuwa

Kwamitin aiki da cikawa da Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kafa, ya rushe wasu gine-gine da aka yi ba bisa ka'ida ba a Filin…

A cikin dare, Kwamitin aiki da cikawa da Gwamnan Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya kafa, ya rushe wasu gine-gine da aka yi ba bisa ka’ida ba a Filin Sukuwa.

Hoto: Twitter/Kwankwasiyya Reporters.