✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Yadda gidan damben Sarki Maigwari yake tashe a Legas

Da zarar mutum ya je kan titin Araromi da ke unguwar Akanimodu a cikin karamar Hukumar Ikosi/Isheri a Jihar Legas ba sai ya tambaya ba…

Da zarar mutum ya je kan titin Araromi da ke unguwar Akanimodu a cikin karamar Hukumar Ikosi/Isheri a Jihar Legas ba sai ya tambaya ba domin zai rika jin hayaniyar kida da waka na ‘yan dambe.