✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

“Yadda Dukan Malami Ya Jawo Min Nakasa”

Hauwa Salihu daliba ce da malaminta ya daka har hakan ya jawo mata nakasa. A wannan hirar da Aminiya, dalibar da ke karatu a makaratar…

Hauwa Salihu daliba ce da malaminta ya daka har hakan ya jawo mata nakasa. A wannan hirar da Aminiya, dalibar da ke karatu a makaratar Rochas Foundation College, a garin Zariya, inda abin ya faru, tare da iyayenta, sun bayyana yadda raunin da ta ji sakamakon dukan ke shafan rayuwarta.