✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Yadda Daruruwan Likitoci Ke Tururuwar Barin Najeriya

Akalla likitoci 500 ne aka ba da rahoton sun yi jarrabawar Ma'aikatar Lafiya ta Saudiyya


Domin sauke shirin latsa nan

A wannan makon, an ba da rahoton yadda daruruwan likitoci suka rubuta jarrabarwa don neman guraben aiki a kasashen ketare. 

A ranar Talata kadai an ce likitoci fiye da 500 sun yi jarrabawar da Ma’aikatar Lafiya ta Saudiya ta shirya a Abuja.

Me hakan ke nufin, kuma wanne tasiri zai yi a kan bangaren kiwon lafiya a Najeriya?