More Podcasts
masa da dama na tunanin ma’aikata da ke daukar albashi, sun shan ƙarfin matsalolinsu.
Sai dai da dama daga cikin ma’aikata na cewa duk yawan albashin da ake biyan su ba ya iya riƙe su zuwa ƙarshen wata, sai an yi da ƙyar, da cin bashi.
- NAJERIYA A YAU: Abin Da Ya Sa Hisba Ta Yi Kame A Kano
- DAGA LARABA: Ainihin Abin Da Ke Kawo Cutar Basur Da Maganinta
Shirin Najeriya a Yau ya duba yanayin da masu aikin albashi ke iya rayuwa a kan albashinsu har wata ya ƙare.
Domin sauraren shirin, latsa nan