✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda aka yi Hawan Sallah a Fadar Sarkin Zazzau

Sarki Ahmed Bamalli ya yi hawan sallah na farko bayan zamansa Sarkin Zazzau na 19.

Ga kayatattun hotunan yadda aka gudanar da hawan sallar farko sa Sarkin Zazzau na 19, Alhaji Ahmad Nuhu Bamalli.

Aminiya ta samo muku yaddan hawan ya dugana ranar Alhamis a lokacin Sallah Karama a fadar sarkin da ke Zariya:

Wasu mahayan dawaki a lokacin hawan sallah a fadar Sarkin Zazzau. (Hoto: @GovKaduna).
Fitowar Sarkin Zazzau Alhaji Ahmad Bamalli a ranar Sallah ta farko da ya yi a kan mulki. (Hoto: @GovKaduna).
Gwamnan Kaduna, Nasiru El-ٌufai tare da Sarkin Zazzau Ahmed Nuhu Bamalli a yayin gabatar da idin Karamar Sallar. (Hoto: Aliyu Babankarfi).
Wawan Sarkin Zazzau a hawan sallar farko na Sarki Ahmad Bamalli. (Hoto: Aliyu Babankarfi).
Hakiman Masarautar Zazzau a wurin Hawan Sallah. (Hoto: Aliyu Babankarfi).
Wasu daga cikin mahaya dawakai da suka halarci hawan sallar Sarkin Zazzau a ranar Alhamis. (Hoto: @GovKaduna).
Wasu daga cikin hakiman Masarautar Zazzau. (Hoto: Aliyu Babankarfi).
Gwamna El-Rufai (da karamin yaro da gefensa) tare da wasu manyan jami’an gwamnati a wurin hawan. Fitowar Sarkin Zazzau Alhaji Ahmad Bamalli a ranar Sallah. (Hoto: @GovKaduna).