✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ya Jibrilla zan ci kaza

Wani mutum ne ya ji ana cewa, duk wanda ya mutu a Makka yayin da yake ibada, to Aljanna za a sanya shi. Da ya…

Wani mutum ne ya ji ana cewa, duk wanda ya mutu a Makka yayin da yake ibada, to Aljanna za a sanya shi. Da ya je aikin Hajji, ana cikin dawafi sai ya fadi kasa da gangan, mutane suka tattaka shi, amma bai mutu ba sai doguwar suma ya yi. Da aka kai shi asibiti, bayan ya farfado sai ya ga wani ma’aikacin asibiti da farin kaya; sai ya ce masa: “Ya Jibrilla, zan ci kaza!” (Shi a tsammaninsa cikin Aljanna yake).
Daga Adama Rabi’u Lafiya, 08133856602