✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Ya dace hukumomi su tashi tsaye don kare annobar ruwa

Daminar bana dai ta haifar da ambaliyar ruwa a sassa daban-daban na Arewa, inda ruwan ya barnata dukiya mai yawa har ma ya haddasa mutuwar…

Daminar bana dai ta haifar da ambaliyar ruwa a sassa daban-daban na Arewa, inda ruwan ya barnata dukiya mai yawa har ma ya haddasa mutuwar mutane da dama a jihohin Katsina da Adamawa da Yobe da Filato da Neja da Jigawa da Kaduna da kuma wasu sassa na Babban Birnin Tarayya,