✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ya buqaci a tallafa wa ‘yan kasuwa

Shugaban kungiyar ’yan kasuwa reshen karamar Hukumar Kachia da ke Kudancin Jihar Kaduna Alhaji Mika’ilu Abdullahi ya yi kira ga Gwamnatin Jihar Kaduna da ta…

Shugaban kungiyar ’yan kasuwa reshen karamar Hukumar Kachia da ke Kudancin Jihar Kaduna Alhaji Mika’ilu Abdullahi ya yi kira ga Gwamnatin Jihar Kaduna da ta tallafawa kananan ’yan kasuwa da jari domin farfado da kuma bunkasa kananan kasuwanci.