✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ya Allah ka manne min ido daya!

Wani Bafulatani ne ya je aikin Hajji, yana ta faman addu’a sai ya ji wani Babarbare a kusa da shi yana cewa “Allah duk abin…

Wani Bafulatani ne ya je aikin Hajji, yana ta faman addu’a sai ya ji wani Babarbare a kusa da shi yana cewa “Allah duk abin da ka ba wa Bafulatanin nan, to ka ba ni biyunsa!” Bafulatanin nan don mugunta sai ya ce’ “Ya Allah! Ka manne mini ido daya!”