Akwai yiwuwar dan kwallon kulob din Arsenal Jack Wilshere zai kwashe kimanin watanni hudu yana jinya saboda raunin da ya samu a wasan da kulob din ya yi da na Manchester United a gasar rukunin firimiya na Ingila a ranar Asabar da ta gabata.
dan kwallon tsakiyar ya samu matsala ne a kokon kafarsa (ankle) al’amarinsa da ya sa koci Arsene Wenger ya canza shi a wasan. Manchester United ce ta samu nasara a wasan da ci 2-1.
Wilshere zai kwashe watanni hudu yana jinya
Akwai yiwuwar dan kwallon kulob din Arsenal Jack Wilshere zai kwashe kimanin watanni hudu yana jinya saboda raunin da ya samu a wasan da kulob…