✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Wahalar Da ’Yar Uwata Ta Sha Har Ta Rasu A Asibitin Murtala

Zainab Abdulmumin, ’yar uwa ce ga marigayiya Sha’awa, wadda ta rasu tare da jaririn da ke cikinta a Asibitin Kwararru na Murtala Muhammad da ke…

Zainab Abdulmumin, ’yar uwa ce ga marigayiya Sha’awa, wadda ta rasu tare da jaririn da ke cikinta a Asibitin Kwararru na Murtala Muhammad da ke Kano. A wannan hirar, ta yi wa Aminiya bayani dalla-dalla kan yadda suka kwana uku likitocin asibitin na watsi da su, irin wahalar da ’yar uwarta ta sha, har ta bi jaririn da ya rasu a cikinta.