✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

…Vincent Emyeama da Sunday Oliseh sun varke da kuka

Jim kadan bayan an sanar da mutuwar tsohon kocin Super Eagles Stephen Keshi a shekaranjiya Laraba, tsohon golan Super Eagles bincent Enyeama da kuma tsohon…

Jim kadan bayan an sanar da mutuwar tsohon kocin Super Eagles Stephen Keshi a shekaranjiya Laraba, tsohon golan Super Eagles bincent Enyeama da kuma tsohon kocin Super Eagles Sunday Oliseh sun barke da kuka inda suka nuna kaduwarsu.