Hukumar shirya wasan kwallon kafa ta Ingila (FA) a ranar Talatar da ta wuce ne ta bayar da sanarwar dage dan kwallon gaba a kulob din Leicester City Jermie bardy daga wasan da kulob din zai hadu da na Manchester United a gasar firimiyar Ingila a jibi Lahadi.
Vardy ba zai buga wasansu da Man United ba
Hukumar shirya wasan kwallon kafa ta Ingila (FA) a ranar Talatar da ta wuce ne ta bayar da sanarwar dage dan kwallon gaba a kulob…