✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Varayin shanu sun shiga hannu a Benin

Asirin wadanda ake zargin su barayin shanu ne ya fallasu a cikin wannan makon a Benin Jihar Edo, a lokacin da kungiyar ’yan banga reshen…

Asirin wadanda ake zargin su barayin shanu ne ya fallasu a cikin wannan makon a Benin Jihar Edo, a lokacin da kungiyar ’yan banga reshen jihar suka yi wani artabu da barayin a wata mabuyarsu a cikin daji; suka kuma samu nasara suka cafke guda biyar daga cikinsu.