✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Tsohon shugaban Kenya Daniel Arap Moi ya mutu

Tsohon shugaban kasar Kenya Daniel Arap Moi ya mutu yana da shekara 95 a duniya, kamar yadda aka sanar yau Talata. Shugaban kasar Kenya Uhuru…

Tsohon shugaban kasar Kenya Daniel Arap Moi ya mutu yana da shekara 95 a duniya, kamar yadda aka sanar yau Talata.

Shugaban kasar Kenya Uhuru Kenyatta, ne  ya tabbatar da mutuwar tsohon shugaban kasar a wata sanarwa da ya fitar da safiyar yauTalata.

A sanarwar da Uhuru Kenyatta, ya fitar na cewa, “An yi babban rashin jagora a Nahiyar Afirka.”