✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Tsohon Kyaftin ya zargi soja da kokarin cire masa harshe

Wani tsohon soja mai suna Kyaftin Yusuf Abdulmalik mai ritaya ya zargi wani sajen soja da ke karkashin rundunar tsaro ta musamman (JTF) da kokarin…

Wani tsohon soja mai suna Kyaftin Yusuf Abdulmalik mai ritaya ya zargi wani sajen soja da ke karkashin rundunar tsaro ta musamman (JTF) da kokarin cire masa harshe tare da ci masa zarafi a lokacin da yake tuki a kan titin Club Road a Kano.