✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Tinubu ya lashe karamar hukuma ta farko a Bayelsa

Wannan ce karamar hukuma ta farko da Tinubu ya lashe a jihar

Dan takarar Shugaban Kasa na Jam’iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu, ya ci zaben yankin Karamar Hukumar Nembe a Jihar Bayelsa

Tinubu ya samu kuri’u 3,053, wanda hakan ya ba shi damar doke abokin hamayyarsa na PDP, Atiku Abubakar, wanda ya tsira da kuri’a 2,340.

Yayin da Peter Obi na Jam’iyyar Labour ya tashi da kuri’ 1969, sai kuma Rabiu Musa Kwankwaso na NNPP da ya tashi da kuri’a 15.