✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Shin Garambawul Ɗin Da Tinubu Ya Yi Zai Kawo Wa ’Yan Najeriya Sauki?

Mene ne zai biyo bayan wannan garambawul din?

More Podcasts

A karon farko tun bayan rantsar da shi, Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi sauye-sauye ga Majalisar Ministocinsa.

’Yan Najeriya dai sun daɗe suna jiran wannan garambawul ɗin na Shugaban Kasa; said ai abin tambaya shi ne: mene ne zai biyo bayan wannan garambawul din?

A kan wannan batu shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari.

Domin sauke shirin, latsa nan