✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Tattalin arzikin qasashen kudu da Sahara zai ragu – IMF

Ana hasashen tattalin arzikin yankin Kudu da Hamadar Saharar Afirka zai ragu da kashi uku cikin 100 daga kashi 3.4 a bara, sakamakon faduwar da…

Ana hasashen tattalin arzikin yankin Kudu da Hamadar Saharar Afirka zai ragu da kashi uku cikin 100 daga kashi 3.4 a bara, sakamakon faduwar da farashin man fetur ke ci gaba da yi.