✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Takaicin mata

Wani sarki ne a Bida, matarsa ta bata masa rai, ya rasa abin da ke masa dadi, ya fita zuwa fada cikin bacin rai. Yana…

Wani sarki ne a Bida, matarsa ta bata masa rai, ya rasa abin da ke masa dadi, ya fita zuwa fada cikin bacin rai. Yana zuwa sai ya tarar da mutane suna ta hayaniya a waje, ya tambayi lafiya? Aka ce masa: “Wani mutum ne ya kashe matarsa, aka kawo shi wajenka ’yallabai.” Sai sarkin ya ce: “Ku sake shi, ya kashe banza.”
Daga Muhammad Alkashinawi, 08036752662