Rahoton ya yi harsashen cewa yawan mutanen da za su iya fuskantar matsalar zai iya rubanyawa har sau biyu nan da watan Yuli.