Kwamishinan 'yan sandan jihar, ya ce da zarar rundunar ta kammala bincike za ta gurfanar da waɗanda ake zargi a gaban kotu.