Bincike ya gano cewa ’yan ta'adda na shirin kai sabbin hare-hare a wuraren taron jama'a da cibiyoyin gwamnati a Abuja.