Manyan ’yan bokon da suka fi yi wa rubutun na Hausa illa su ne ’yan jarida, musamman masu rubutun tallace-tallace.