’Yan daban sun yi masa dukan kawo wuƙa bayan sun jawo shi daga motar ’yan sanda, saboda ya hana ɗalibinsa satar jarabawa